Web appOpen in Telegram
SSIRRIN ANDROID

SIRRIN ANDROID

@sirrinandroid · group · Tech · indexed since 2026-08-19
1 783members
2 617messages in the index
S
Photo
click to show
Kana son zama ƙwararre wajen amfani da (Ai) don bunƙasa kasuwancinka ko aikinka? da kuma sauƙaƙa ayyukanka na yau da kullum? Zamuyi Masterclass dangane da AI (Artificial Intelligence) Zamu koya yadda ake amfani da AI ((Artificial Intelligence) daga matakin koyo zuwa kwarewa a ₦2k kacal. Zamu gudanar da class din a Whatsapp na tsawon kwanaki 14 (2weeks) Koda baka taɓa jin kalmar (AI) ba zaka iya shiga, domin zamu dauko karatu ne daga ƙasa har zuwa yadda kowa zai iya amfani da (AI) wurin nemawa kansa skills da kuma saukaka aikinsa na yau da kullum duka a harshen hausa. Kowanne aiki kakeyi kana bukatar fasahar Ai (Artificial Intelligence) domin saukaka aikin da kuma samun kwarewa dangane da aikin. Abubuwan da kake buƙata domin morar wannan class din: ​📱 Wayar Hannu (Smartphone) ✅ 🌐 Data ✅ 🔥 Sha'awar koyo ✅ Duk wanda yake ra'ayi zai iya yiwa wannan number magana a WhatsApp: 09037081693 Zamu fara darasi 1/March/2026 zuwa 14/April/2026📌 SIRRIN ANDROID
S
Photo
click to show
JAMB - RESULT An saki Result din waɗanda suka zana Jarabawar JAMB ranar Juma'a da Asabar, 17 da 18 ga watan April 2026........ Hakan na kunshe cikin wata sanarwa da Shugaban Hukumar Jamb (Fabian Benjamin) ya wallafa a Shafinsa na X.. Dalibai zasu iya duba Result dinsu ta hanya kamar Haka: - shiga saƙon SMS - Rubuta UTMERESULT da babban baƙi - Tura saƙon zuwa 55019 - zasu dauki ₦100 sannan zasu turo maka da result ɗinka - idan baiyi ba ka sake gwadawa zuwa wani lokacin. Kuyi share domin 'yan uwa su amfana... ______ Domin Siyen Data Mai Inganci da Rahusa kuyi register da SajjadSub! Bayan siyen Data da Airtime zaka iya siyar da katin da ke kan layinka cikin sauki da aminci nan take ba tare da bata lokaci ba. Website: https://sajjadsub.com.ng Application: https://www.mediafire.com/file/al7661ibrhubnv1/base-2.apk/file Domin tambaya ko korafi ku tuntubi daya daga cikin wannan numbobin a Whatsapp: 08100575321, 08021540127, 09062112000, 08060621314.
S
Duk wanda kukayi invite ya nunamaku Processing kada ku damu, a tsarinsu suna yin review kafin su saka maka reward naka. Kawai aci gaba da aiki faka-faka, idan baka fara ba zaka iya farawa kafin su rage Reward din😀 BLOCKBUSTER suna biya sosai 🔥🔥 📌 Kana register zasu baka $1 (N1350) 📌 Idan kayi referring wani zasu baka $1 (N1350) 📌 Duk game 1 da kayi successfull zasu baka 0.2$ xuwa $1 (N1350) 📌 Idan ka saita komai na profile Dinka kayi fce vrfy zasu baka $1 ( 1350) A halin da ake ciki zaka iya buga game sau 20 ma 😉 ⚠️ Wajen register kayi amfani da EMAIL ko phone number Jump into Blockbuster with me! Let's have some fun. 🎯 https://playbb.fun/u/28249034 https://playbb.fun/u/28249034 Allah ya bamu sa'a baki daya 🙏
S
Link
click to show
BLOCKBUSTER Still Paying🔥 Hanyar tara Gems kuwa mai sauƙi ce. Idan ka gayyaci mutum ya yi register, ya kammala saita profile, ya ƙirƙiri wallet, sannan ya buga game, za a ba ka Gems 10,000 wanda yake daidai da $1. Wato idan ka samu mutum 10 kacal, kana da $10. Muhimmin bayani. Idan ka taɓa yin register da GameGala a baya, kada ka yi amfani da Gmail ɗin da ka yi amfani da shi a can. Ka yi amfani da sabon Gmail domin kauce wa matsalolin account. Ga link👇 https://playbb.fun/u/28249034 Duk wanda yayi register ya je ya saita Profile nashi dakyau. Allah yasa mu dace.
S
Ya zama dole kushiga cikin profile naku na Blockbuster ku saka hoto, kusaita gender mace ko namiji, ku saita age shekaru kenan, sai nickname na suna da sauransu. Zaku godemin idan kukayi aiki tukuru, insha Allah akwai mafita, sosai ana samu alkhairi a blockbuster dinan, ni saida ne. Masu bukata, ga l!nk. 👇👇 https://playbb.fun/u/28249034 Allah ya datar damu. Ameen. @⁨all⁩
S
Wannan bot din kullum Suna bada kyautar Xrp 0.1 idan ka shiga. Minimum withdrawal 3 Xrp Refferal Bunos 0.3 Xrp. Ga Bot din 👇 https://t.me/XRPEmpirebot?start=1714945849 Bayan ka danna ya bude sai ka danna START bayan ya wuce zai nunamaka Channels guda 4. Sai kayi join kowannensu daya bayan daya, bayan kayi join, sai ka danna JOINED da ke kasansu. Shikenan ka gama. Sai ka ciro invite link naka ka fara invite🔥 Yadda akeyin withdrawal bayan kashiga link din kayi completing na task sai kayi inviting ko 8 people kashiga cikin Trust Wallet ka dauko address na XRP instant Zai Sauka Self refferal is working...
S
Good morning everyone ☀️ Wanda sukayi withdraw a Xrpempire, sujira within 24 hours suke biya.. Acigaba da aiki guys self referral is working https://t.me/XRPEmpirebot?start=1714945849 Allah yasa mu dace👏🏻 Wannan bot din kullum Suna bada kyautar Xrp 0.1 idan ka shiga. Minimum withdrawal 3 Xrp Refferal Bunos 0.3 Xrp. Ga Bot din 👇🏻 https://t.me/XRPEmpirebot?start=1714945849 Bayan ka danna ya bude sai ka danna START bayan ya wuce zai nunamaka Channels guda 4. Sai kayi join kowannensu daya bayan daya, bayan kayi join, sai ka danna JOINED da ke kasansu. Shikenan ka gama. Sai ka ciro invite link naka ka fara invite🔥 Yadda akeyin withdrawal bayan kashiga link din kayi completing na task sai kayi inviting ko 8 people kashiga cikin Trust Wallet ka dauko address na XRP da zarar sun fara payment din zai sauka nan take. Self refferal is working...
S
Video
6.2 MB · click to show
Alhamdulillahi.... Telegram mining is back... Kuma a wannan karin za'a chanza salon. Saboda kamar yadda kuka sani za'a chanza sunan TON zuwa GRAM, dalilin haka dole a samar da wani abu da zai farfaɗo da ƴanbaiwa da kuma network ɗin. Shiyasa aka samar da Gram Network Mining, da wannan ake so a farfaɗo da Gram Network kamar yadda aka farfaɗo da TON da Notcoin. Don haka karka ɓata lokaci ka shiga ayi da kai. https://t.me/Gramnetwork_bot?startapp=1714945849 Abun burgewar shine, wannan kana tara abinka zaka iya siyarwa a black market. Masu bunburutu suna siya. Tun kafin ayi nisa kamar yadda akayi a Sidra da Pi, karka rasa Gram. Wanda sukeda Telegram da yawa zasu iya looting su siyar a kasuwar bunburutu. Yanzu haka a kasuwar bunburutu ana siya N20 duk 1.
S
Video
7.4 MB · click to show
Alhamdulillah na samu damar yimaku videon yadda nake buga game din blockbuster kuma nake break line na Blockbuster fiye da 1 har 8 line ma. Yanzu haka na kai matakin da suke bani $1 idan nayi combo kamar Yadda zaku gani a Videon. Note: Game din duk karshen wata suke raba Gems da ka samu, sai ka cire izuwa wallet dinka, idan zaku duba leaderbord zakuga ba 'yan Nigeria sabida basu iya buga game din ba, duk wanda ya kalli videon zai fahimci yadda ake buga game din cikin sauki zamu shiga leaderboard mu amfana.🤑 Wanda bai fara ba ga link @⁨all⁩ 👇 https://playbb.fun/u/28249034
S
Photo
click to show
Duk wanda ya goge telegram ɗinsa ya dawo dashi ya fara GRAM, wanda kuma bai goge ba shima yayi mining ɗin GRAM don mu samu alkhairi. https://t.me/Gramnetwork_bot?startapp=1714945849 Mutun 175,634 ne suke mining ɗin GRAM yanzu haka, GRAM guguwar sauyi ne, don haka tun ba'ayi nisa ba kowa yayi abinda ya dace.
S
Photo
click to show
Photo
click to show
GET FREE $2.7 ON TXMARKET @⁨all⁩ 🔥 🎁Join Bonus: 500TX =2.7$ 💰Per refrel : 2.7$ Dollars Registration link 🔗:- https://tx.market/referral?ref=UVh2eDGHASWzMSQPcEqN1vx2kkJ3 `Follow the steps below```⬇️ ☑️ Click the above link and Download the app, register with gmail and complete KYC verification ☑️ Use refrel code to get 500tx which is 2.7$ for free ☑️ Create wallet & save phrase ☑️ Withdrawal tokens to bitget @⁨all⁩ Tokens already listed in MEXC, BITGET , GATE IO 🥳 No Refferal Code No reward👇👇 Ref code: UVh2eDGHASWzMSQPcEqN1vx2kkJ3 Zan ajiye maku refferal code a comment section sai kuyi copy.👇
S
Photo
click to show
Idan zaka iya looting Wannan lfy Lou zaka iya hada 20k credit Kayi swapping zuwa USDT Suna saka task's lokaci zuwa lokaci Idan kayi inviting mutum yayi completing tasks 2 Zaka Sami credit 1200 Note : karka saka Ko Sisi kuma bbu financial advice a ciki Most idan zaka iya looting I repeat ga Link👇 https://t.me/TimeFeedBot?start=1714945849
S
Photo
click to show
X-EARNING TELEGRAM AIRDROP ✅ Shima Wannan Kana Tara Zaka Iya Sayarwa Nan Take, Mutane Da Yawa Suna Ta Faman Withdrawing🫰🏼🤑💰 JOIN 👇🏼 https://t.me/XEarnNetwork_Bot/app?startapp=1714945849 Abinda Ake Buƙata Kawai Ka Mayar Da Hankali, Sannan Ka Kammala TASKS. Idan Ka Tashi Zakayi Withdraw Ka Tabbatar USDT BEP20 Address Kasa, Idan Kayi Kuskure Ba Ruwansu. Kuma Address Din Daga Trust Wallet Ko Metamask Ko Bitget Wallet Zaka Dauko Ko Sauran WEB3 Wallets. FAKA-FAKA 🫰🏼💰🔥
S
Photo
click to show
Bayan kun shiga kuje kasa kadan zakuga inda na zagaye, a nan zaku kalli talla ta second 12 guda 20, na kasa kuma guda 10. Kowanne video 1 kuka kalla XP dinku zai karu daga 5 har 1k+ X-EARNING TELEGRAM AIRDROP ✅ Shima Wannan Kana Tara Zaka Iya Sayarwa Nan Take, Mutane Da Yawa Suna Ta Faman Withdrawing🫰🏼🤑💰 JOIN 👇🏼 https://t.me/XEarnNetwork_Bot/app?startapp=1714945849 Abinda Ake Buƙata Kawai Ka Mayar Da Hankali, Sannan Ka Kammala TASKS. Idan Ka Tashi Zakayi Withdraw Ka Tabbatar USDT BEP20 Address Kasa, Idan Kayi Kuskure Ba Ruwansu. Kuma Address Din Daga Trust Wallet Ko Metamask Ko Bitget Wallet Zaka Dauko Ko Sauran WEB3 Wallets. FAKA-FAKA 🫰🏼💰🔥
S
Faceless Content🔥 Ku duba Dashboard na wannan page din, duka Follower dinsa 40 aka fara post faceless content, in less than 48hrs ku duba yadda videons da ake daura ke gudu, kada kuyi mamakin a sati 1 Followers din idan kuka gani sai kunyi mamaki🔥 Kamar yadda na gayamaku baka bukatar Followers domin fara Faceless Content, hasalima munfiso ka bude sabon Acc ko kuma page wanda yakeda Follower dinsa basu kai ko 20 ba, sabida Audience din faceless ba hausawa ko 'yan Nigeria bane, masu jajayen kunnuwa ne🤓 A wannan Page din da yakeda 132 follower akwai video 1 da yakeda Views 84k daga 11 na dare zuwa yanzu, kafin ajima zaka iya ganinshi 100k+ views😯 Monitization kuma da zarar ACCOUNT dinka yana active kana samun views+Engagement koda follower 500 ne zasu iya baka kuma a fara biyanka. Kamar ana cillamasu ashana zakaga Videos na gudu da followers a Faceless Content. kuma turawa ne ke kalla. A Class din da zamuyi na Faceless Content, zamu koyar da yadda akeyi, duk wanda yake ra'ayi zai iya biya ya shiga, shi keda riba. Zamu koyama yadda zaka samu damar hada video ta hanyar amfani da Ai. Zamu koyama yadda ake bude UK TIKTOK ACCOUNT, UK tiktok Account suma suna bada monitization, duk videon da ka daura a Facebook kaje UK TIKTOK ACC dinka ka daurashi, ka bude sabuwar Youtube channel ka daura. Ka jefi tsuntsu 3 da dutse 1😅 Idan ka mayarda hankali ka samu monitization ka fita kwana😂🤣 Kana ra'ayin shiga Class din???

An open public feed from the search index ChatCrawler — “Google for public Telegram”; refreshed as the venue is crawled. Times are UTC.

Public content only, official Telegram API. About · FAQ · What we do not do · Remove a page · Catalog · Search · How we count