UmarВидео
Ссылка
click to show
click to show
https://t.me/share_on_bot?start=4a2f117dc1dda701
اقرأ هذا المقال واحصل على فرصة لكسب $READ و $TON!
Get Ready: Read, Share, and Earn with ShareON
UmarYafara claiming Kuma?
Don Allah akwai abinda zaka iya cewa akan TonAi? Don naga sun turo notification cewa sun kusa rufe migration, kuma duk wanda baiyi migrating ba ya rasa claims ɗinsa kenan
Umarhttps://t.me/share_on_bot?start=4a2f117dc1dda701
اقرأ هذا المقال واحصل على فرصة لكسب $READ و $TON!
Get Ready: Read, Share, and Earn with ShareON
Plss oga Karin bayani yaya zamuyi dashi nashiga sai shere suke nunamin
IbrahimDon Allah akwai abinda zaka iya cewa akan TonAi? Don naga sun turo notification cewa sun kusa rufe migration, kuma duk wanda baiyi migrating ba ya rasa claims ɗinsa kenan
Wallahi dai Kam Nima nayi sharing da farko domin mutane suyi saboda tunanin KO za a samu alkairi domin Naga har ton da Kansu sunyi magana akai toh yanzu dai sai mutum yayi amfani da ton guda daya wurin migration toh Allah dai shine masani ko za a samu alkairi idan anyi
Yusuf🆙 UXUY Suleiman 「🌊」Wave🐾 Σ✌Yescoiner⚡VIADan allah waye Mai sayar da gas fee
Ina sai da Near gass fee
Nasiru🐾 Umar Ismail🍅🐾🌱SEEDNa tura wa Brother na invite link ɗina ta facebook, yabi yayi register amma kuma dana duba freinds sai naga haryanzu bani da freind ko guda 1, dan Allah menene matsalar?
Ya shiga inda yake mining. Daga sama hannun dama akwai Icon mai alamar Setting ya danna daga ƙasa daga 'Recover Inviter' saiya taɓa. Zai ga wajen refferal ɗin empty. Saika bashi yasa ya danna BIND.